Psalms 139:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In na tashi a fikafikan safiya, in na sauka a gefe mai nisa na teku,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْ نَتَاشِ كَمَرْ ڟُنْڟُ دَغَ ثَنْ ثَنْ غَبَسْ، كُواْ نَجٜىٰ نَسَوْكَ عَ إِيَاكَرْ يَمَّ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In na tashi sama, na tafi, na wuce gabas, Ko kuma na zauna a can yamma da nisa,