Psalms 140:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tabbatacce masu adalci za su yabi sunanka masu aikata gaskiya kuma za su zauna a gabanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَڧِيڧَ، مَاسُ أَدَلْثِے ذَاسُيِ وَسُونَنْكَ غُواْدِيَ، مَاسُ غَسْكِيَ أَظُوثِ كُمَ ذَاسُ ذَوْنَ أَغَبَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika adalai za su yabe ka, Za su zauna a gabanka.