Psalms 140:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna sa harsunansu su yi kaifi kamar na maciji; dafin gamsheƙa yana a leɓunansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هَرْشٜىٰنْسُ كُوَ كَمَرْ مَثِيظَيْ مَاسُ ذَاڢِنْ دَڢِ، كَلْمُواْمِنْ بَاكِنْسُ كَمَرْ دَڢِنْ مُوغُنْ مَثِيجِ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Harsunansu kamar macizai masu zafin dafi, Kalmominsu kuwa kamar dafin gamsheƙa ne.