Psalms 140:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kiyaye ni, ya Ubangiji, daga hannuwan mugaye; ka tsare ni daga mutane masu rikici waɗanda suke shirin kwashe ni a ƙafafu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، كِيَايٜىٰنِ دَغَ حَنُّوَنْ مُوغَيٜىٰ، ڟَرٜىٰنِ دَغَ مَاسُ تَاوَيٜىٰ، وَطَنْدَ سُكَ شِرْيَ ڢَاطُوَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka tsare ni daga ikon masu mugunta, ya Ubangiji, Ka kiyaye ni daga masu tashin hankali, Waɗanda suke shirya fāɗuwata.