Psalms 140:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masu girman kai sun sa mini tarko; sun shimfiɗa igiyoyin ragarsu sun kuma shirya mini tarko a hanyata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ طَغَ كَيْ سُنْسَا مِنِ تَرْكُواْ، دَ إِغِيُواْيِ سُنْ شِمْڢِطَا مِنِ تَرْكُواْ، أَ حَنْيَ سُنْ سَا تَرْكُواْ دُواْمِنْ سُكَامَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu girmankai sun kafa mini tarko, Sun shimfiɗa ragar igiya, Sun kuma kakkafa tarkuna a hanya don su kama ni.