Psalms 140:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka biya wa mugaye bukatunsu, ya Ubangiji; kada ka bar shirinsu su yi nasara, in ba haka ba za su yi fariya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ููุฏู ููุจูุง ู
ููุบูููููฐ ุงููุจูููุฏู ุณูููููฐุณููุงูุ ููุฏู ููุจูุฑู ุดูุฑูููุณู ูููู ููุตูุฑูุงุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุณูุทููููููู ููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Ubangiji, kada ka biya wa mugaye burinsu, Kada ka bar mugayen dabaru su yi nasara!