Psalms 141:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na yi kira gare ka, ya Ubangiji; ka zo da sauri. Ka ji muryata sa’ad da na yi kira.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، نَيِ كِرَا غَرٜىٰكَ؞ ذُواْ غَرٜىٰنِ دَ سَوْرِ، سَوْرَرَتَ سَعَدَّ نَيِ كِرَا!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina kira gare ka, ya Ubangiji, Ka taimake ni yanzu! Ka saurare ni sa'ad da na kira gare ka.