Psalms 141:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a jefar da masu mulkinsu ƙasa daga ƙwanƙolin dutse, mugaye kuwa za su san cewa maganata daidai ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عَكَ تُتُّرٜىٰ مَاسُ مُلْكِنْسُ ڧَسَا دَغَ كَنْ دُوَڟُو، سَيْ سُكَ غَانٜىٰ ثٜىٰوَ مَغَنَاتَ تَنَدَ دَاطِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane za su yarda, cewa maganata gaskiya ce, Sa'ad da aka jefo da masu mulkinsu ƙasa, daga ƙwanƙolin dutse,