Psalms 141:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su ce, “Kamar yadda mutum kan yi huda yă tsage ƙasa, haka aka watsar da ƙasusuwanmu a bakin kabari.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ دُوڟٜىٰنْ دَ مُتُمْ يَڢَرْڢَشٜىٰ يَوَاڟَرْ عَڧَسَا، حَكَمَا ذَاعَ وَرْوَاڟَرْ دَ ڧَسُسُوَنْسُ عَبَاكِنْ كَبَرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar itacen da aka faskare, aka daddatse, Haka aka watsar da ƙasusuwansu a gefen kabari.