Psalms 141:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma na kafa idanuna a kanka, ya Ubangiji Mai Iko Duka; a cikinka ina neman mafaka, kada ka miฦa ni ga mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุงููุบูุฑูููฐูู ููุณูุง ุนูุฏููุงูููุ ููุง ููููููููฐูู ุนูุจูููโุบูุฌููู ุ ุงููุบูุฑูููฐูู ููููููฐ ููููฐู
ููู ููุฑููู ูปูููุ ููุฏู ููุจูุฑู ุฑููููู ุซููููู ุญฺููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ni, ya Ubangiji Allah, da nake dogara a gare ka, Ina neman kiyayewarka, Kada ka bar ni in halaka!