Psalms 141:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kiyaye ni daga tarkon da aka sa mini, daga tarkon da mugaye suka sa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كِيَايٜىٰنِ دَغَ تَرْكُوانْ دَ سُكَسَا مِنِ، دَغَ كُمَ تَرْكُنَنْ مَاسُ مُغُنْتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kiyaye ni daga tarkunan da suka kafa mini, Daga ashiftar masu aikata mugunta.