Psalms 142:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na yi kuka mai ƙarfi ga Ubangiji; na tā da muryata ga Ubangiji neman jinƙai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، نَتَادَ مُرْيَرْ كُوكَنَ غَرٜىٰكَ؞ يَا يَهْوٜىٰهْ ، نَتَادَ مُرْيَ تَنٜىٰمَنْ جِنْڧَيْ غَرٜىٰكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina kira ga Ubangiji don neman taimako, Ina roƙonsa.