Psalms 142:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka saurari kukata, gama ina cikin matsananciyar bukata; ka cece ni daga waɗanda suke fafarata, gama sun fi ni ƙarfi sosai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْرَرِ كُوكَنَ، غَمَا نَا ڢِدَّ ذُوثِيَا ڨُورَيْ؞ كُٻُتَرْ دَنِے دَغَ مَاسُ ڟَنَنْتَ مِنِ، غَمَا سُنْڢِے ڧَرْڢِينَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kasa kunne ga kukana na neman taimako, Gama na nutsa cikin fid da zuciya. Ka cece ni daga maƙiyana Waɗanda suka fi ƙarfina.