Psalms 143:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka koya mini in yi nufinka, gama kai ne Allahna; bari nagarin Ruhunka yă bi da ni a ƙasar da ba gargaɗa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْيَ مِنِ إِنْيِ نُڢِنْكَ، غَمَا كَيْنٜىٰ اللَّهْ نَا؞ بَرِ رُوحُنْكَ مَيْ أَلْحٜىٰرِ يَبِے دَنِے أَ حَنْيَرْ دَتَكٜىٰ دَيْدَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai ne Allahna, Ka koya mini in aikata nufinka. Ka sa in sami alherin Ruhunka. Ka bi da ni a hanyar lafiya.