Psalms 143:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda sunanka, ya Ubangiji, ka kiyaye raina; a cikin adalcinka, ka fid da ni daga wahala.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ أَغِرْمَمَ سُونَنْكَ، كِيَايٜىٰ رَيْنَ؞ يَا يَهْوٜىٰهْ ، ثِكِنْ أَدَلْثِنْكَ ڢِتَرْ دَنِے دَغَ ثِكِنْ وَهَلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka cece ni, ya Ubangiji, kamar yadda ka alkawarta. Saboda alherinka ka tsamo ni daga wahalaina!