Psalms 143:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A cikin ƙaunarka marar ƙarewa, ka rufe bakunan abokan gābana; ka hallaka dukan maƙiyana, gama ni bawanka ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ثِكِنْ ڧَوْنَرْكَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا كَوَرْدَ أَبُواْكَنْ غَابَنَ، هَلَّكَ دُكَنْ مَاسُ مَاڟَ مِنِ، غَمَا نِے بَاوَنْكَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda ƙaunar da kake yi mini, Ka kashe maƙiyana. Ka hallakar da dukan waɗanda suke zaluntata. Gama ni bawanka ne.