Psalms 143:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka ƙarfina ya ƙare a cikina zuciyata ta damu ƙwarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ حَكَ نَڢِدَّ ذُوثِيَا، ذُوثِيَاتَ تَدَامُ ڨُورَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Don haka ina niyya in fid da zuciya, Ina cikin damuwa mai zurfi.