Psalms 143:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na buɗe hannuwana gare ka; raina yana jin ƙishinka kamar busasshiyar ƙasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَرٜىٰكَ نَمِيڧَ حَنُّوَنَ، كَمَرْ بُوسَشِّيَرْ ڧَسَا مَيْ ڧِشِنْ ضُوَ، حَكَ رَيْنَ يَكٜىٰ مَرْمَرِنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ɗaga hannuwana sama, ina addu'a gare ka, Kamar busasshiyar ƙasa, raina yana jin ƙishinka.