Psalms 144:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ga Wannan wanda yake ba wa sarakuna nasara, wanda ya cece bawansa Dawuda. Daga takobin kisa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْ دَ كَكٜىٰ بَا سَرَاكُنَ نَصَرَا، وَنْدَ كَكُٻُتَرْدَ بَاوَنْكَ دَاوُدَ دَغَ مُتُوَرْ تَكُواْبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ba sarakuna nasara, Ka kuma ceci bawanka Dawuda.