Psalms 144:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka cece ni ka kuma kuɓutar da ni daga hannuwan baƙi waɗanda bakunansu sun cika da ƙarya, waɗanda hannuwansu na dama masu ruɗu ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِتَرْ دَنِے كَكُمَ كُٻُتَرْ دَنِے دَغَ حَنُّنْ مُتَنٜىٰنْ ڧَسَرْ وَجٜىٰ، وَطَنْدَ بَكُنَنْسُ سُنَ ڢَطِنْ ڧَضْيَا، سُنَ ضَنْڟُوَارْ ڧَضْيَا دَ حَنُّنْ دَامَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka cece ni daga mugayen abokan gābana, Ka ƙwato ni daga ikon baƙi, Waɗanda ba su taɓa faɗar gaskiya ba, Sukan yi rantsuwar ƙarya.