Psalms 144:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
shanunmu za su ja kaya masu nauyi. Ba za a sami tashin hankali a katangarmu ba, ba zuwan zaman bauta, ba jin kukan damuwa a titunanmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฑู ุดูุงููููู
ู ุณููู ฺงูุจูุ ููุฏู ุนููปูุฑูููููฐ ุซููููู ุบูุฑูููู
ู ูููุงู ุนููููู ู
ููู ููุฑูุ ููุฏู ููู
ู ุงููุฌู ููููุงูููู ุนูุชููุชูููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa shanunmu su hayayyafa, Kada su yi ษari ko su ษace. Ka sa kada a ji kukan damuwa a kan titunanmu!