Psalms 144:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masu albarka ne mutanen da wannan zai zama haka; masu albarka ne mutanen da Allah ne Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูŽุงุณู ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽ ู†ูœู‰ูฐ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุงู•ูุฑูู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฐูŽู…ูŽุŒ ู…ูŽุงุณู ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽ ู†ูœู‰ูฐ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai farin ciki ce al'ummar Da abin nan da aka faษ—a ya zama gaskiya a gare ta. Masu farin ciki ne jama'ar da Allahnsu shi ne Ubangiji!