Psalms 144:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka aiko da walƙiya ka watsar da abokan gāba; ka karɓa kibiyoyinka ka sa su gudu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَا وَلْڧِيَ تَحَصْكَكَ تَوَاڟَرْدَسُو، هَرْبِے كِبِيُواْيِنْكَ سُسَا سُوَڟٜىٰ دَ غُدُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka aiko da walƙiyar tsawa ta warwatsa maƙiyanka, Ka harba kibanka, ka sa su sheƙa a guje!