Psalms 144:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka miƙa hannunka daga bisa; ka cece ni ka kuma kuɓutar da ni daga manyan ruwaye, daga hannuwan baƙi
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مِيڧَ حَنُّنْكَ دَغَ بِسَ، ڢِتَرْ دَنِے كَكُمَ كُٻُتَرْ دَنِے دَغَ مَنْيَنْ ضُوَيٜىٰ، دَغَ حَنُّنْ مُتَنٜىٰنْ ڧَسَرْ وَجٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sunkuyo daga Sama, Ka tsamo ni daga cikin ruwa mai zurfi, ka cece ni, Ka cece ni daga ikon baƙi,