Psalms 144:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
waɗanda bakunansu sun cika da ƙarya, waɗanda hannuwansu na dama masu ruɗu ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْدَ بَكُنَنْسُ سُنَ ڢَطِنْ ڧَضْيَا، سُنَ ضَنْڟُوَارْ ڧَضْيَا دَ حَنُّنْ دَامَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗanda ba su taɓa faɗar gaskiya ba, Sukan yi rantsuwar ƙarya.