Psalms 144:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan rera sabuwar waƙa gare ka, ya Allah; a kan molo mai tsirkiya goma zan yi maka kiɗi,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا اللَّهْ ، أَغَرٜىٰكَ ذَنْ رٜىٰرَ سَابُوَرْ وَاڧَا، دَ مُواْلُواْ مَيْ كِرْتَنِ غُواْمَ ذَنْيِ مَكَ وَاڧَرْ يَبُواْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan raira maka sabuwar waƙa, ya Allah, Zan kaɗa garaya in raira maka waƙa.