Psalms 145:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji mai adalci ne cikin dukan hanyoyinsa yana kuma nuna ฦ™auna ga dukan abubuwan da ya yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ู†ูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ู‡ูŽู†ู’ูŠููˆุงู’ูŠูู†ู’ุณูŽุŒ ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽู„ู’ุญูœู‰ูฐุฑู ู†ูœู‰ูฐ ุซููƒูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji mai adalci ne a abin da yake yi duka, Mai jinฦ™ai ne a ayyukansa duka.