Psalms 145:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowace rana zan yabe ka in kuma ɗaukaka sunanka har abada abadin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَثٜىٰ رَانَ ذَنْ يَبٜىٰكَ، ذَنْ غِرْمَمَ سُونَنْكَ حَرْ أَبَدَا أَبَدِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowace rana zan yi maka godiya, Zan yabe ka har abada abadin.