Psalms 145:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su yi magana game da ikon ayyukanka masu bantsoro, zan kuma yi shelar manyan ayyukanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰ ذَاسُيِ مَغَنَ غَمٜىٰدَ أَيُّكَنْكَ مَاسُ بَنْ ڟُواْرُواْ، نِے كُوَ ذَنْ لِسَّڢْتَا يَوَنْ غِرْمَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane za su yi magana a kan manya manyan ayyukanka, Ni kuwa zan yi shelar girmanka.