Psalms 146:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai albarka ne wanda Allah na Yaฦ™ub ne taimakonsa, wanda sa zuciyarsa yana a kan Ubangiji Allahnsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽ ู†ูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽ ูŠูŽุนู’ฺงููˆุจูŽ ู†ูœู‰ูฐ ุชูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู†ู’ุณูŽุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ุณูŽ ู†ูœู‰ูฐ ุณูŽุง ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุณูŽุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai farin ciki ne mutumin da Allah na Yakubu ne yake taimakonsa, Yana kuma dogara ga Ubangiji Allahnsa,