Psalms 146:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mahaliccin sama da ฦasa, teku, da kome da yake cikinsu, Ubangiji, wanda yake mai aminci har abada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ููููุฏู ูููู ุณูู
ู ุฏู ุฏููููููุงุ ุฏู ุชูููฐูู ุฏู ููู
ู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุนูุซูููููุณูุ ููููุฏู ูููููู ููููุงููููฐ ุบูุณููููู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda ya halicci sama, da duniya, da teku, Da dukan abin da yake cikinsu. Kullum yakan cika alkawaransa.