Psalms 146:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji yana tsaron baฦi yana kuma lura da marayu da kuma gwauruwa, amma yakan lalatar da hanyoyin mugaye.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ูููููู ููููุงููููฐ ุจูุงฺงูุ ูููููู ุชูููู
ููู ู
ูุฑูุงูู ุฏู ู
ูุงุชูุงููุฏู ู
ูุฐูููุณู ุณููู ู
ูุชูุ ุนูู
ููุง ูููููู ููููุชูุฑูุฏู ุญูููููุฑู ู
ููุบูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan kiyaye baฦi waษanda suke zaune a ฦasar. Yakan taimaki gwauraye, wato matan da mazansu suka mutu, da marayu. Yakan lalatar da dabarun mugaye.