Psalms 147:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yabi Ubangiji. Yana da kyau a rera yabai ga Allahnmu, abu mai daɗi ne daidai ne kuma a yabe shi!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَبِے يَهْوٜىٰهْ! حَڧِيڧَ، أَبُ مَيْݣَوْ نٜىٰ أَ رٜىٰرَ يَبُواْ غَ اللَّهْ نْمُ، حَڧِيڧَ، أَبُ مَيْ دَاطِے نٜىٰ كُمَ دَيْدَيْنٜىٰ عَيَبٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yabo ya tabbata ga Ubangiji! Abu mai kyau ne mu yabi Allahnmu, Abu mai daɗi ne, daidai ne kuma, a yabe shi.