Psalms 147:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Jin daɗinsa ba ya a ƙarfin doki, balle farin cikinsa yă kasance a ƙafafun mutum;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ دُواْغَضَ عَكَنْ ڧَرْڢِنْ دُواْكِ بَايَ غَمْشٜىٰشِ، أَدُواْغَرَ عَكَنْ ڧَرْڢِنْ مُتُمْ بَايَ ڢَرَنْتَ مَسَ رَيْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ya jin daɗin ƙarfafan dawakai, Ba ya murna da jarumawan mayaƙa.