Psalms 147:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana ba da umarninsa ga duniya; maganarsa tana tafiya da sauri.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَنْ عَيْكَرْ دَ مَغَنَرْسَ عَدُونِيَا، دَ سَوْرِ عُمَرْنِنْسَ يَكَنْ كَيْ عِنْدَ عَكَ عَيْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan ba da umarni, Nan da nan umarnin yakan iso duniya.