Psalms 147:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana shimfiɗa ƙanƙara kamar ulu yă kuma watsar da hazo kamar toka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَنْ شِمْڢِطَا ڧَنْڧَرَ كَمَرْ أَوْدُغَ، يَكَنْ وَاڟَرْدَ دُوسَرْ ڧَنْڧَرَ كَمَرْ أَنْوَاڟَرْدَ تُواْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan aiko da dusar ƙanƙara mai kauri kamar ulu, Ya watsa jaura kamar ƙura.