Psalms 147:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya bayyana maganarsa ga Yaƙub, dokokinsa da ƙa’idodinsa ga Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَعَيْكَ دَ مَغَنَرْسَ غَ يَعْڧُوبَ، ڧَٰعِدُواْدِنْسَ دَ عُمَرْنَنْسَ غَ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana ba Yakubu saƙonsa, Koyarwarsa da dokokinsa kuma ga Isra'ila.