Psalms 147:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya lissafta yawan taurari ya kuma kira kowannensu da suna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَنْ لِسَّڢْتَا يَوَنْ تَوْرَرِ، يَكَنْ كِرَا كُواْوَنٜىٰ دَ سُونَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ƙididdige yawan taurari, Yakan kira kowanne da sunansa.