Psalms 147:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rera wa Ubangiji waƙar godiya; ku kada garaya ga Allahnmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رٜىٰرَ غَ يَهْوٜىٰهْ وَاڧَرْ غُواْدِيَ، دَ مُواْلُواْ كُرٜىٰرَ وَاڧَرْ يَبُواْ غَ اللَّهْ نْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku raira waƙar yabo ga Ubangiji, Ku yabi Allah da garaya.