Psalms 148:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yabe shi, ku bisa sammai da kuma ku ruwan bisa sarari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَبٜىٰ شِ، يَا كُو سَمَنْ سَمَّيْ، يَبٜىٰشِ، يَا كُو ضُوَيٜىٰنْ سَمَنْ سَمَّيْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yabe shi, ku sammai mafi tsayi duka! Ku yabe shi, ku ruwayen da kuke bisa sararin sama!