Psalms 149:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari su yabi sunansa tare da rawa suna kuma yin kiɗi gare shi da ganga da garaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ سُيَبِے سُونَنْسَ دَ ضَوَ، سُكَطَ مَسَ تَمْبُرَ، سُكَطَ مَسَ مُواْلُواْ سُنَ يَبُوانْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yabi sunansa, kuna taka rawa, Ku kaɗa bandiri da garayu, kuna yabonsa.