Psalms 15:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji, wa zai zauna cikin wuri mai tsarkinka? Wa zai zauna a kan tudunka mai tsarki?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ ، وَ يَ إِسَ يَذَوْنَ عَتٜىٰنْتِنْكَ؟ وَ يَ إِسَ يَيِ سُجَّدَ أَ سِهِيُواْنَ، تُدُنْكَ مَيْ ڟَرْكِے؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wane ne zai iya zama cikin Haikalinka? Wa zai iya tsayawa a Sihiyona, wato tudunka tsattsarka?