Psalms 15:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai wanda ba shi da laifi kuma yana yin abin da yake daidai, wanda yake faษ—in gaskiya daga zuciyarsa
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุชูŽฺขููŠูŽ ุซููƒูู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุนูŽูŠู’ูƒูŽุชูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ฺขูŽุทูู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุฏูŽุบูŽ ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ุณูŽุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dai mutumin da yake biyayya ga Allah da kowane abu, Yana kuwa aikata abin da yake daidai, Wanda yake faษ—ar gaskiya da zuciya ษ—aya,