Psalms 15:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ba ya kuwa ɓata sunan wani da harshensa, wanda ba ya yi wa maƙwabcinsa mugunta ba ya kuwa baza jita-jita a kan ɗan’uwansa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنْدَ بَايَ ٻَاتَ سُونَنْ وَنِ، وَنْدَ بَايَيِ وَ أَبُواْكَنْسَ مُغُنْتَا، كُواْ يَبَظَ جِيتَ جِيتَ غَمٜىٰدَ مَڨُوبْتَنْسَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda kuma ba ya ɓāta sunan waɗansu. Ba ya zargin abokansa, Ba ya kuwa baza jita-jita a kan maƙwabtansa.