Psalms 15:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda yake ฦin mugun mutum amma yakan girmama masu tsoron Ubangiji, yakan cika alkawarinsa ko da ma ya zafe shi,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฏู ุจูุงูู ุฏูุฑูุฌูุฑูุชู ููููุฏู ููููููููฐูู ฺููงูุ ุนูู
ููุง ูููููู ุบูุฑูู
ูู
ู ู
ูุงุณู ฺููุงูุฑููุงูู ููููููููฐูู ุ ูููููู ุซููู ุงฺููููงูููุฑูููุณู ูููุงู ุฏูู
ูุง ุฐููู ุธฺูขูููฐุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan raina waษanda Allah ya ฦi su, Amma yana girmama waษanda suke yi wa Ubangiji biyayya, Kullum yana cika alkawaran da ya yi ko ta halin ฦaฦa,