Psalms 16:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ce wa Ubangiji, “Kai ne shugabana; in ba tare da kai ba, ba ni da wani abu mai kyau.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَاثٜىٰ وَ يَهْوٜىٰهْ ، «كَيْ نٜىٰ عُبَنْ‌غِجِنَ ، بَ نِے دَ وَنِ أَبُ مَيْ دَرَجَ سَيْ كَيْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ce wa Ubangiji, “Kai ne Ubangijina, Dukan kyawawan abubuwan da nake da su Daga gare ka suke.”