Psalms 17:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna kama da zaki mai yunwan abinci, kamar babban zaki mai fako a maɓuya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ ذَاكُواْكِ سُنَ نٜىٰمَ سُيَيَّاغٜىٰنِ، كَمَرْ ذَاكُواْكِ مَاسُ ڧَرْڢِے سُنَيِنْ ݣُونْتُوانْ ٻَوْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar zakoki suke nema su yayyage ni kaca-kaca, Kamar sagarun zakoki suna fakona a wurin ɓuyarsu.