Psalms 17:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari fiffitawata tă zo daga gare ka; bari idanunka su ga abin da yake daidai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ كَيِ شَرِيعَ، شَرِيعَرْ دَ ذَاتَ نُونَ نِے مَرَرْ لَيْڢِينٜىٰ، بَرِ عِدَنُونْكَ سُدُوبِے أَبِنْدَ يَكٜىٰ دَيْدَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ka shara'anta shari'ar da za ta gamshe ni, Saboda ka san abin da yake daidai.