Psalms 17:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na kira gare ka, ya Allah, gama za ka amsa mini; ka kasa kunne ka kuma ji addu’ata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَيِ كِرَا غَرٜىٰكَ، غَمَا كَيْنٜىٰ ذَاكَ أَمْسَ مِنِ، يَا اللَّهْ ؞ بَرِ كَسَوْرَرَتَ، كَكَسَ كُنّٜىٰ غَ مَغَنَاتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina addu'a gare ka, ya Allah, Domin kakan amsa mini, Don haka ka juyo wurina ka kasa kunne ga maganata.