Psalms 18:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji shi ne dutsena, kagarata da kuma mai cetona; Allahna shi ne dutsena, a gare shi nake neman mafaka. Shi ne garkuwata da ฦahon cetona, mafakata.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ุ ุฏฺูููููฐูู ูปูููููุ ููุชูููโุบูุชูุงุฏู ู
ููู ุซูููฐุชููุงูููุ ุงูููููู ููุง ููููฐุ ุฏฺูููููฐูู ูปูููููุ ุงููููุฑูููุณู ููููููฐ ูปูููุ ุบูุฑูููููุชู ุฏู ฺงูุฑฺูขููู ุซูููฐุชููุงูููุ ููุฑููู ูปููููู ููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ne Mai Cetona, Shi ne garkuwata mai ฦarfi. Allahna, shi ne yake kiyaye ni, Lafiya nake sa'ad da nake tare da shi, Yana kiyaye ni kamar garkuwa, Yana kฤre ni, ya ba ni lafiya.